Ferjani Sassi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Ferjani Sassi
Ferjani Sassi 2.jpg
Rayuwa
Haihuwa Aryanah Translate, 18 ga Maris, 1992 (27 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of None.svg CS Sfaxien2011-2015
Flag of None.svg Tunisia national football team2013-
Flag of None.svg FC Metz2015-2016
Flag of None.svg ES Tunis2016-2018
Flag of None.svg Zamalek SC2018-
 
Muƙami ko ƙwarewa midfielder Translate
Lamban wasa 13
Tsayi 182 cm

Ferjani Sassi (an haife shi a shekara ta 1990 a L'Ariana, kusa da birnin Tunis, a ƙasar Tunisiya) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tunisiya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Tunisiya daga shekara ta 2013.