Jump to content

Fijabi Akinade

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fijabi Akinade
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,


mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

Rayuwa
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Saheed Akinade Fijabi ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance ɗan majalisar wakilai ta tarayya, mai wakiltar mazaɓar Ibadan ta arewa maso yamma/kudu maso yammacin jihar Oyo a majalisar wakilai ta 8. [1] [2] [3]

  1. Olaniyan, Olawale (2022-05-30). "Fijabi wins Oyo APC Reps ticket". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-01.
  2. Adebayo, Musliudeen (2018-10-08). "APC primaries: Akinade-Fijabi, Odebunmi get return tickets to NASS". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-01.
  3. Adeniran, Dare (2018-10-21). "How SAHEED FIJABI Won A 3rd Term Ticket". City People Magazine (in Turanci). Retrieved 2025-01-01.