Fika
Appearance
Fika | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Yobe | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 136,895 (2006) | |||
• Yawan mutane | 62 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 2,208 km² | |||
Altitude (en) | 380 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Fika karamar hukuma ce dake a jihar Yobe, Nijeriya.[1] A karamar hukumar Fika akwai manyan garuruwa kamar su; Garin Fika, Dumbulwa, Daya, Ngalda, Gadaka, Godowoli da sauransu.
Harsuna
[gyara sashe | gyara masomin]Karamar hukumar Fika gida ne ga kabilu daban-daban wanda suka kunshi harsuna kamar haka;
|Ngamo]]
Sarauta
[gyara sashe | gyara masomin]A karamar hukumar Fika akwai manyan masarautu guda biyu; Masaurautar Fika da kuma Masarautar Gudi.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.