Filin jirgin saman Katsina
Appearance
Filin jirgin saman Katsina | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jahar Katsina |
Coordinates | 13°00′28″N 7°39′37″E / 13.0078°N 7.6603°E |
Altitude (en) | 1,660 ft, above sea level |
History and use | |
Suna saboda | Jahar Katsina |
City served | Jahar Katsina |
Offical website | |
|
Filin jirgin saman Katsina ko Filin jirgin saman Umaru Musa Yar'Adua, filin jirgi ne dake a Katsina, babban birnin jihar Katsina, a Nijeriya. [1]
Filin jirgin dai an gina shine lokacin gwamnatin marigayi tsohon shugaban ƙasa Alh Umaru Musa Yar'adua.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Katsina Airport". Federal Airports Authority of Nigeria. Archived from the original on 11 March 2016. Retrieved 11 March 2016. Unknown parameter
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help)