Jump to content

Funke Egbemode

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Funke Egbemode
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan jarida

Funke Egbemode 'yar jaridar Najeriya ce, Manajan Darakta a jaridar New Telegraph[1][2][3] Ta halarci Makarantar Firamare ta Baptist da ke Iwo, Jihar Osun. Makarantar sakandarenta Kuma ta kasance a makarantar sakandaren 'yan mata ta Baptist, Osogbo (Jihar Osun) Ita ma yar columnist ce tare da jariadar The Sun Newspaper. Funke a halin yanzu ita ce Shugaba na riko na kungiyar Guild of Editors ta Najeriya.[4]

  1. https://thecrestng.com/2019/09/25/ayo-aminu-succeeds-funke-egbemode-as-new-telegraph-md/
  2. https://thenationonlineng.net/new-telegraph-appoints-editors
  3. "New Telegraph, Nigeria's First Independent Political Broadsheet Out Today". African Herald Express. 2014-02-03. Archived from the original on 2014-04-27. Retrieved 2014-04-25.
  4. Yes! Dialogue. "Thriving in journalism as a woman – Funke Egbemode + Widowhood is hell". Theyesnigeria. YES!. Archived from the original on 11 October 2016. Retrieved 10 October 2016.