Jump to content

Garba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Garba
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Garba na iya nufin:

  • Garba (rawa), wani nau'i ne na rawa da ya samo asali daga Gujarat, Indiya
  • Garba (sunan yanka), jerin mutane
  • Ahmed Garba (an haife shi a shekara ta alif dari tara da tamanin 1980), ɗan wasan kwallon kafa ta Najeriya
  • Bala Garba (an haife shi a shekara ta alif dari tara da saba'in da hudu 1974), kocin kwallon kafa kan Najeriya
  • Binta Masi Garba (an haife ta a shekara ta 1967), 'yar siyasar Najeriya kuma 'yar kasuwa
  • Hamsou Garba (an haife shi a shekara ta 1958), mawakin Nijar
  • Harouna Garba (an haife shi a shekara ta 1986), dan wasan tsere ne ta Najeriya
  • Ibrahim Garba, Nigerian university vice-chancellor
  • Idris Garba (an haife shi a shekara ta 1947), gwamnan mulkin soja na jihar Kano, Najeriya
  • Issoufou Boubacar Garba (an haife shi a shekara ta 1990) shi ne fan wasan kwallon kafa ta kasar Nijar
  • Joseph Nanven Garba (1943–2002), Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Shugaban Majalisar Dinkin Duniya
  • Manu Garba (an haife shi a shekara ta 1965) shi ne manajan kwallon kafa ta Najeriya
  • Mario Garba (an haife shi a shekara ta 1977), dan wasan Kwallon kafa ta Croatia
  • Rufai Garba, Gwamnan jihar Anambra, Nigeria
  • Sam Garba (1948–1978),Dan wasan Kwallon ƙafa ta Najeriya
  • Seyni Garba, Nigerian Army General
  • Yohannan Garba (fl. 691-693), anti-patrirch of the Church of the East
  • Garba, Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
  • Garba, Sichuan
  • Garba, the Hungarian name for Gurba village, Șicula Commune, Arad County, Romania
  • Garba Chowk, a square in Bhat, Daskroi, Gujarat
  • Garba (duba), bishopric na Roman Katolika a Aljeriya ta zamani
  • Garbha (rashin fahimta)