Georges Mandjeck

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Vincent Aboubakar a shekara ta 2010.

Georges Mandjeck (an haife shi a shekara ta 1988) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Kameru. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Kameru daga shekarar 2009.