Gideon Babalola
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 11 ga Faburairu, 1994 (32 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Turanci |
| Karatu | |
| Harsuna | Yaren Sifen |
| Sana'a | |
| Sana'a | Mai wasan badminton |
|
Mahalarcin
| |
| Nauyi | 54 kg |
| Tsayi | 180 cm |
Gideon Babalola (an haife shi ranar 11 ga watan Fabrairu, 1994) ɗan wasan Badminton ne na Najeriya.[1] Ya kasance cikin tawagar 'yan wasan kasar da suka lashe lambar zinare a gasar wasannin Afirka ta shekarar 2019.[2]
Nasarorin da ya samu
[gyara sashe | gyara masomin]Kalubale/Series na BWF na kasa da kasa (lakabi 2, masu tsere 3)
[gyara sashe | gyara masomin]Men's single
| Shekara | Gasar | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|
| 2013 | Kenya International | 19–21, 19–21 | </img> Mai tsere | |
| 2016 | Ivory Coast International | 13–21, 21–12, 10–21 | </img> Mai tsere |
Men's double
| Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|---|
| 2021 | Benin International | 21–18, 21–17 | </img> Nasara |
Mixed double
| Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|---|
| 2016 | Ivory Coast International | {{country data BEN}}</img> Tobiloba Oyewole {{country data BEN}}</img> Xena Arisa |
21–7, 21–10 | </img> Nasara | |
| 2017 | Ivory Coast International | Walkover | </img> Mai tsere |
- BWF International Challenge tournament
- BWF International Series tournament
- BWF Future Series tournament
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Players: Gideon Babalola. Badminton World Federation. Retrieved 14 December 2016.
- ↑ "Athlete Profile: Gideon Babalola. Rabat 2019. Retrieved 28 August 2019.