Gideon Njoku
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Country for sport (en) | Najeriya |
| Suna |
Gideon (mul) |
| Shekarun haihuwa | 1947 |
| Wurin haihuwa | Lagos, |
| Lokacin mutuwa | 10 ga Janairu, 2011 |
| Wurin mutuwa | Lagos, |
| Sana'a |
ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) |
| Mamba na ƙungiyar wasanni | Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya |
| Wasa | ƙwallon ƙafa |
Gideon Njoku (ya mutu ranar 10 ga watan Janairun 2011)[1] ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma kociyan Najeriya.
Sana'ar wasa
[gyara sashe | gyara masomin]Njoku ya buga wa Najeriya wasa a matakin ƙasa da ƙasa, inda ya lashe lambar zinare a gasar cin kofin Afirka ta shekarar ta 1973.[2]
Aikin koyarwa
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan ya yi ritaya a matsayin ɗan wasa, Njoku ya horar da ACB Legas da Enyimba.[2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "allAfrica.com: Nigeria: Our Football Veterans Must Not Die in Vain". Archived from the original on 20 January 2011.
- ↑ 2.0 2.1 "Uche Okafor: Peterside smells foul play". 11 January 2011.
- ↑ "World Cup 2010: Argentina Have No Coach - Nigerian Coach Gideon Njoku Takes Swipe At Diego Maradona | Goal.com". www.goal.com.