Guri (Nijeriya)
Appearance
Guri | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Jigawa | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,060 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Guri karamar hukuma ce dake a jihar Jigawa, Arewa maso yamman Nijeriya. Ƙaramar hukumar Guri tana ƙarƙashin Masarautar Hadejia.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.