Hélène Kaziende
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Niamey, 15 ga Augusta, 1967 (58 shekaru) |
| ƙasa | Nijar |
| Karatu | |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | marubuci, Malami da ɗan jarida |
Hélène Kaziendé (an haife shi a watan Agusta 15, 1967) malama kuma ƴan Nijar ce, ƴan jarida kuma marubuciya.[1]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]|
|
|
An haife ta a Yamai. Taƙaitaccen labarinta mai suna "Le Déserteur" (The Deserter) ta samu lambar yabo a gasar da gidan rediyon Afirka mai lamba 1 ya shirya. An haɗa shi a cikin tarin Kilomitre 30. Afrique: 30 ans d'indépendance, wanda aka buga a 1992.[2] Tun 1996, Kaziendé tana zaune a Togo.[1]
Ayyukan da aka zaɓa
[gyara sashe | gyara masomin]- Aydia, novel (2006)
- Les fers de l'absence, labari (2011)[2]