Hagia Sophia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hagia Sophia
Αγία Σοφία
Ayasofya
Wuraren Tarihi na Istanbul
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaTurkiyya
Province of Turkey (en) FassaraIstanbul Province (en) Fassara
Million city (en) FassaraIstanbul
District of Turkey (en) FassaraFatih (en) Fassara
Coordinates 41°00′30″N 28°58′48″E / 41.0083°N 28.98°E / 41.0083; 28.98
Map
History and use
Opening23 ga Faburairu, 532
Ƙaddamarwa1054
Shugaba Justinian I (en) Fassara
Suna saboda Holy Wisdom (en) Fassara
Addini Musulunci
Eastern Orthodoxy (en) Fassara
Suna Holy Wisdom (en) Fassara
Karatun Gine-gine
Zanen gini Isidore of Miletus (en) Fassara
Anthemius of Tralles (en) Fassara
Trdat the Architect (en) Fassara
Mimar Sinan (en) Fassara
Style (en) Fassara Byzantine architecture (en) Fassara
basilica (en) Fassara
Heritage
Hagia Sophia

Hagia Sophia wani masallaci ne a kasar Turkiya. An gina Hagia Sophia ne tun farko a matsayin cocin kimanin shekaru 1,500 baya. An fara mayar da gini masallaci ne tun bayan mamayar da Daular Usmaniyya ta yi wa yankin, amma tun daga shekarun 1930 ta koma gidan tarihin da ba na wani addini ba. Shugabannin addinin kirista sun ta sukar matakin shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, haka ma Tarayyar Turai da UNESCO ba su ji dadin matakin ba.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]