Jump to content

Hamidou Djibo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hamidou Djibo
Rayuwa
Haihuwa Niamey, 8 ga Maris, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Niger national football team (en) Fassara2002-
AS GNN (en) Fassara2005-2007
Rail Club du Kadiogo (en) Fassara2007-2007
ES Sétif (en) Fassara2007-200800
AS GNN (en) Fassara2010-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Hamidou Djibo (an haife shi a ranar 8 ga Maris, na shekarar 1985 a Nijar ) dan wasan kwallon kafa ne na Nijar . A yanzu haka yana taka leda a ƙungiyar AS GNN a gasar Firimiyar Niger .

Djibo ya kasance memba na ƙungiyar kwallon kafa ta kasar Nijar, kuma yana daga cikin ‘yan wasan a lokacin wasan neman zuwa gasar Kofin Duniya .

Ya taba taka leda a ƙungiyar ES Sétif daga Algeria da RC Kadiogo daga Burkina Faso . Ya lashe gasar zakarun turai a shekara ta 2011 tare da ƙungiyar sa AS GNN .

Ayyukan duniya

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya kasance memba na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijar .

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]