Harin masallaci a Mazakuka
Appearance
| ||||
Iri | attack on mosque (en) | |||
---|---|---|---|---|
Kwanan watan | 25 Oktoba 2021 | |||
Wuri | Mashegu | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Adadin waɗanda suka rasu | 18 | |||
Adadin waɗanda suka samu raunuka | 4 |
A ranar 25 ga watan Oktoba, 2021, wasu ƴan bindiga sun kai hari a wani masallaci a jihar Niger da ke arewacin Najeriya a lokacin sallar Asuba. Sun kashe masu ibada 17 da limami ɗaya tare da jikkata wasu mutane huɗu.[1][2]
Rikicin ya ɓarke ne a ƙauyen Mazakuka da ke yankin Mashegu a jihar Neja. Maharan waɗanda ake kyautata zaton ƴan kabilar Fulani ne, sun gudu ne bayan harbin.[3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Gunmen kill 18 at mosque in northern Nigeria's Niger state -residents". Reuters. 26 October 2021.
- ↑ "Gunmen kill 16 worshippers in Nigeria mosque attack". News24.
- ↑ "Officials say 18 villagers shot dead at mosque in Nigeria". ABC News.
- ↑ "Gunmen kill 16 worshippers in Nigeria mosque attack". October 26, 2021. Archived from the original on November 20, 2022. Retrieved November 20, 2022.