Harshen Nyifon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Nyifon (Iordaa) sanannen yaren Jukunoid ne na karamar hukumar Buruku, jihar Benue, Najeriya. Wataƙila an sami kusan masu magana 1,000 acikin 1990s. Ba'a bada rahoton harshen acikin Ethnologue. Glottolog ya jera shi azaman yare na yaren Wapan.