Henry Isaac

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Henry Isaac
Rayuwa
Haihuwa Owerri, 14 ga Faburairu, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Najeriya
Jamus
Karatu
Harsuna Jamusanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Heartland F.C. (en) Fassara1997-1998
  Eintracht Frankfurt (en) Fassara1998-200240
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2000-200320
  SV Waldhof Mannheim (en) Fassara2002-200370
  FC St. Pauli (en) Fassara2003-200462
Veria F.C. (en) Fassara2004-200630
Sandefjord Fotball (en) Fassara2006-200620
Knattspyrnufélagið Fram (en) Fassara2007-200710
Sliema Wanderers F.C. (en) Fassara2009-201051
Vittoriosa Stars F.C. (en) Fassara2009-2009
BFC Siófok (en) Fassara2011-201170
Vittoriosa Stars F.C. (en) Fassara2011-2012
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 187 cm

Henry Isaac (an haife shi a ranar 14 ga watan Fabrairun 1980), wanda aka fi sani da Henry Nwosu,[1] tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gaba.[2] Ya buga wasansa na farko a Bundesliga a shekara ta 1998 wanda suka budga da kuniyar adawa wato FC Schalke 04.

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Owerri, Isaac ya fara aikinsa a kungiyar kwallon kafa ta Iwuanyanwu Nationale. Ya koma kungiyar kwallon kafa ta Eintracht Frankfurt a shekarar 1998.[3] Ya buga wasansa na farko a gasar Bundesliga a shekarar 1998 wanda suka buga da kungiyar FC Schalke 04.[4] Bayan zamansa a Eintracht Frankfurt ya taka leda a matakicna biyu na n 2. Bundesliga tarkungiyoyin e da Waldhof Mannheim da FC St. Pauli.[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Nwosu, Henry". kicker.de. Retrieved 21 August2011.
  2. Adesanya, Niran (26 June 2000). "Give Me A Chance - Nwosu Begs Bonfrere". Africa.com. Retrieved 7 February 2013.
  3. Adesanya, Niran (26 June 2000). "Give Me A Chance - Nwosu Begs Bonfrere". Africa.com. Retrieved 7 February 2013.
  4. "CFC beim Kultclub im Sturzflug dem das "Triple" droht..." (in German). cfc-fanpage.de. 2 April 2004. Retrieved 7 February 2013.
  5. "The Nigerians in Germany Update". the-shot.com. Retrieved 7 February 2013.