Henry Isaac
Appearance
Henry Isaac | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Owerri, 14 ga Faburairu, 1980 (44 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Najeriya Jamus | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Jamusanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 187 cm |
Henry Isaac (an haife shi ranar 14 ga watan Fabrairun 1980), wanda aka fi sani da Henry Nwosu,[1] tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gaba.[2] Ya buga wasansa na farko a Bundesliga a shekara ta 1998 wanda suka budga da kuniyar adawa wato FC Schalke 04.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a Owerri, Isaac ya fara aikinsa a kungiyar kwallon kafa ta Iwuanyanwu Nationale. Ya koma kungiyar kwallon kafa ta Eintracht Frankfurt a shekarar 1998.[3] Ya buga wasansa na farko a gasar Bundesliga a shekarar 1998 wanda suka buga da kungiyar FC Schalke 04.[4] Bayan zamansa a Eintracht Frankfurt ya taka leda a matakicna biyu na n 2. Bundesliga tarkungiyoyin e da Waldhof Mannheim da FC St. Pauli.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Nwosu, Henry". kicker.de. Retrieved 21 August2011.
- ↑ Adesanya, Niran (26 June 2000). "Give Me A Chance - Nwosu Begs Bonfrere". Africa.com. Retrieved 7 February 2013.
- ↑ Adesanya, Niran (26 June 2000). "Give Me A Chance - Nwosu Begs Bonfrere". Africa.com. Retrieved 7 February 2013.
- ↑ "CFC beim Kultclub im Sturzflug dem das "Triple" droht..." (in German). cfc-fanpage.de. 2 April 2004. Retrieved 7 February 2013.
- ↑ "The Nigerians in Germany Update". the-shot.com. Retrieved 7 February 2013.