Hijani Himoonde
Appearance
Hijani Himoonde | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Zambiya |
Country for sport (en) | Zambiya |
Shekarun haihuwa | 1 ga Augusta, 1986, 15 ga Yuni, 1985 da 1 ga Augusta, 1987 |
Wurin haihuwa | Ndola da Lusaka |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya | Mai buga baya |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Participant in (en) | 2008 Africa Cup of Nations (en) , 2010 Africa Cup of Nations (en) , 2012 Africa Cup of Nations (en) da 2013 Africa Cup of Nations (en) |
Hijani Himoonde wanda kuma aka sani da Hichani Himoonde (an haife shi a ranar 1 ga Agustan 1986), tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Zambiya wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron gida . Tsakanin shekarar 2006 da 2013 ya buga wasanni 42 na hukumar FIFA inda ya zira ƙwallaye 1 ga tawagar kasar Zambiya . [1]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Himoonde a Ndola .
Ya buga wasansa na farko a gasar cin kofin nahiyar Afirka da Kamaru a gasar cin kofin nahiyar Afirka a shekara ta 2008 .
A cikin shekarar 2014, ya koma ƙungiyar Mamelodi Sundowns ta Afirka ta Kudu daga TP Mazembe .[2]
Girmamawa
[gyara sashe | gyara masomin]TP Mazembe
- Super Ligue : 2011, 2012, 2013
- CAF Champions League : 2010
- CAF Super Cup : 2010, 2011
Zambiya
- Gasar cin kofin Afrika : 2012
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hijani Himoonde at National-Football-Teams.com
- ↑ Crann, Joe (6 February 2014). "What's Happening With Himoonde?". soccerladuma.co.za. Retrieved 19 August 2020.[permanent dead link]
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Hijani Himoonde at Soccerway