Hijira daga Afirka zuwa Turai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mazauna Afirka a Turai jama'a ne da aka haifa a Afirka da suke da zama a kasashen Turai.

Hijira daga Afirka zuwa Turai
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na human migration (en) Fassara
Bangare na emigration from Africa (en) Fassara

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Tun shekarar Alif ɗari tara da sittin (1960), hanyan da yan Afirka ke bi zuwa Turai itace ƙasar Moroko, Aljeriya, da ƙasar Libiya, Tunisiya da ƙasar Misra, wanda hakan ya haifar da ƙarin jama'a da suka fito daga Afirks a ƙasashen Turai a ƙarni na Ashirin.

A shekarar 1973 lokacin da aka samu masalar man fetur ta duniya, aka sanata dokokin shiga da fita turai 1973 oil crisis. Ba wai anyi a kan bane domin dakele shiga turai ta Arewacin Afirka, face, a inganta zama na dindin a turai. A wanna lokaci, yawancin hijiran da ake samu daga kasashe Maghreb ne zuwa Faransa, Netherlands, Belgium da kasar Ƙamus. A rabin shekarar 1980, an samu yawan mutanen da suka yi hijira daga kasashen yamma zuwa Spain da Italiya saboda bukatar masu aiki [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. de Haas, Hein (2008). "The Myth of Invasion: the inconvenient realities of African migration to Europe". Third World Quarterly. 29 (7): 1305–1322. doi:10.1080/01436590802386435.