Ibrahim Boubacar Keïta
![]() | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||
4 Satumba 2013 - 18 ga Augusta, 2020 ← Dioncounda Traoré (en) ![]()
16 Satumba 2002 - 3 Satumba 2007 ← Alioune Nouhoum Diallo (en) ![]() ![]()
4 ga Faburairu, 1994 - 15 ga Faburairu, 2000 ← Abdoulaye Sékou Sow (en) ![]() ![]() | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Koutiala, 29 ga Janairu, 1945 | ||||||
ƙasa | Mali | ||||||
Mutuwa | Bamako, 16 ga Janairu, 2022 | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Abokiyar zama |
Keïta Aminata Maiga (en) ![]() | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Université Cheikh Anta Diop (en) ![]() Lycée Janson-de-Sailly (en) ![]() University of Paris 1 Pantheon-Sorbonne (en) ![]() | ||||||
Harsuna |
Bambara (en) ![]() Faransanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a |
ɗan siyasa da international forum participant (en) ![]() | ||||||
Kyaututtuka | |||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulunci | ||||||
Jam'iyar siyasa |
Alliance for Democracy in Mali (en) ![]() Rally for Mali (en) ![]() |

Ibrahim Boubacar Keïta (an haife shi 29 Janairu 1945 - 16 Janairu 2022), ko kuma kamar yadda aka san shi a taƙaice, IBK, ɗan siyasan Mali ne. Ya kasance shugaban ƙasar Mali daga 2013 zuwa 2020. Ya kasance Firayim Ministan Mali daga 1994 zuwa 2000. Ya kasance shugaban majalisar dokokin ƙasar Mali daga 2002 to 2007.
A watan Agusta na 2020, wani juyin mulkin soja ya yi garkuwa da shi sannan daga baya ya yi murabus. [1] [2]
