Jump to content

Ibrahim Isiaka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibrahim Isiaka
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Ifo/Ewekoro
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019
District: Ifo/Ewekoro
Rayuwa
Haihuwa Ogun, 6 ga Yuni, 1966 (58 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Ibrahim Ayokunle Isiaka (an haife shi a ranar 6 ga Yuli 1966) ɗan siyasan Najeriya ne mai wakiltar mazaɓar Ifo/Ewekoro a jihar Ogun. Ɗan jam'iyyar All Progressives Congress ne kuma yana aiki a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2] [3]

  1. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-06.
  2. "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-06.
  3. "ShineYourEye". www.shineyoureye.org. Retrieved 2025-01-06.