Ibtoihi Hadhari
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Komoros, 3 Oktoba 2003 (22 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa |
Komoros Faransa | ||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
wing half (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Ibtoihi Hadhari,(an haife shi a ranar 3 ga watan Oktoba a shikara ta 2003) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Comoriya wanda ke taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Olympique de Marseille II.[1][2]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ibtoihi Hadhari ya fara buga wasansa na farko a duniya a Comoros a ranar 1 ga watan Satumba 2021 yayin wasan sada zumunci da suka doke Seychelles da ci 7-1, babbar nasarar da suka taba samu. Sanye da riga lamba 9, Hadhari ya maye gurbin Faïz Selemani kuma ya ba da taimako yayin wasan.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "2020-2021 : L'effectif U19 National" . OM (in French). Retrieved 2 September 2021.
- ↑ "Ibtohi Hadari" . Comoros Football 269 (in French). Retrieved 2 September 2021.
- ↑ Houssamdine, Boina (1 September 2021). "Amical : les Comores écrasent largement les Seychelles" . Comoros Football 269 (in French). Retrieved 2 September 2021.