Ifeoma Onyefulu
Appearance
Ifeoma Onyefulu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Onitsha, 1959 (64/65 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, Marubiyar yara da mai daukar hoto |
An haifi Ifeoma onyefulu a kasar Najeria a shekara ta dubu daya da dari tara da hamsin da tara (1959). ita ifeoma onyefulu ta kware ne a rubuce rubuce ne musanman ga abubuwa dasuka shafi yara.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.