Ikpide

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ikpide

Wuri
Map
 5°18′18″N 6°22′32″E / 5.30509839°N 6.37562009°E / 5.30509839; 6.37562009
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaDelta
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci

Ikpide gari ne na Isoko dake cikin karamar hukumar Isoko ta Kudu a jihar Delta sitet Najeriya. Tana gabar da gabashin kogin Niger dake tsakanin mabubbugar kogin Nun da Ubioakpere. Dake Iyakokin arewa/kudu na gargajiya na Ikpide sune Canal Ofavre-Uto da Ubioakpere.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]