Ilyasah Shabazz

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ilyasah Shabazz
9.21.14IlyasahShabazzByLuigiNovi1.jpg
Rayuwa
Haihuwa Queens Translate, 22 ga Yuli, 1962 (57 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Yan'uwa
Mahaifi Malcolm X
Mahaifiya Betty Shabazz
Siblings
Karatu
Makaranta Fordham University Translate
State University of New York at New Paltz Translate
Sana'a
Sana'a author Translate
Imani
Addini Musulunci
IMDb nm1146255
www.ilyasahshabazz.com/

Ilyasah Shabazz (an haife ta a 22 ga watan Yuli, 1962) itace yarinya ta uku daga cikin yaran Malcolm X da matarsa Betty Shabazz. Mawallafiya ce, littafin daya shahara shine, Growing Up X, mai shirya ayyukan al'umma ce, mai rajin kare hakkin al'umma, kuma ita mai maganganun kara karfin gwiwa ce.