Iman Chebel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Iman Chebel
Rayuwa
Haihuwa Kebek (birni), 25 ga Maris, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Makaranta Concordia University (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
BIIK Kazygurt (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Imane Chebel (an haife ta 25 Maris ɗin 1995) ' yar wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Aljeriya ce kuma haifaffiyar Kanada wacce ke buga wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Fleury 91 da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Aljeriya . Ta fafata a Algeriya a gasar cin kofin Afrika ta mata ta shekarar 2018, inda ta buga wasa ɗaya.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Player Details: Imane Chebel". Total Women's Africa Cup of Nations. Confederation of African Football. Retrieved 20 June 2019.
  2. "I. Chebel". Soccerway. Perform Group. Retrieved 20 June 2019.