Jump to content

Innocent Ujah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Innocent Achanya Otobo Ujah (an haife shi a ranar 6 ga watan Nuwamba shekara ta 1954) Farfesa ne na Najeriya na ilimin haihuwa da ilimin mata, Mataimakin Shugaban Jami'ar Kimiyya ta Lafiya ta Tarayya, Otukpo, Jihar Benue kuma tsohon shugaban kungiyar likitancin Najeriya (NMA)[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.premiumtimesng.com/health/health-news/406938-profile-innocent-ujah-nigerias-first-ever-virtually-elected-doctors-president.html