Isaiah Sakpo
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Shekarun haihuwa | 12 Oktoba 1912 |
| Wurin haihuwa | Uzere |
| Lokacin mutuwa | 2 ga Augusta, 1993 |
| Wurin mutuwa | jahar Legas |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | marubuci |
Isaiah Ghele Sakpo (ranar 12 ga watan Oktoban 1912 - ranar 2 ga watan Agustan 1993) ya kasance malamin Kirista ne na Najeriya, mai bishara, kuma marubuci.[1] An ɗauke shi a matsayin ɗaya daga cikin uban Kirista na farko a Najeriya, ya taɓa zama shugaban yankin Legas, Yamma/Arewa (LAWNA) kuma mataimakin shugaban Cocin Apostolic Nigeria.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Isaiah Sakpo a Dictionary of African Christian Biography