Jump to content

Jahn Otto Johansen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jahn Otto Johansen
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
NRK correspondent in Germany (en) Fassara

1995 - 2000
← Arnt Stefansen (mul) Fassara - Ola Johnsrud (mul) Fassara →
editor-in-chief (en) Fassara

1977 - 1984
NRK correspondent in Moskva (en) Fassara

1975 - 1977
← Egil Johan Ree (en) Fassara - Elnar Seljevold (en) Fassara →
Rayuwa
HaihuwaPorsgrunn (en) Fassara, 3 Mayu 1934
ƙasaNorway
MutuwaOslo (mul) Fassara, 1 ga Janairu, 2018
MakwanciVestre gravlund (en) Fassara
Ƴan uwa
Abokiyar zamaSiv Kirsten Krützen Anderson (en) Fassara  (1965 -
Yara
Karatu
HarsunaNorwegian (en) Fassara
Sana'a
Sana'aɗan jarida, marubuci, editing staff (en) Fassara, biographer (en) Fassara, correspondent (en) Fassara, reporter (en) Fassara da mai gabatarwa a talabijin
Kyaututtuka
IMDbnm0423801
Jahn Otto Johansen

Jahn Otto Johansen (3 ga Mayu 1934 - 1 ga Janairun 2018) ɗan jaridar Norway ne, editan jarida, wakilin ƙasar waje kuma marubuci na litattafai wanda ba na almara ba. An haifeshi a Porsgrunn, Norway. Ya yi aiki da jaridar Morgenposten daga shekaran 1956 zuwa 1966, a gidan Rediyon Yaren mutanen Norway (NRK) daga shekaran 1966 zuwa 1977, kuma ya kasance babban editan Dagbladet daga shekaran 1977 zuwa 1984.

Johansen ya mutu a Oslo a ranar 1 ga Janairun 2018 yana da shekara 83.