Jump to content

Jami'ar Tarayya, Kashere

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jami'ar Tarayya, Kashere


Kirari «Education for Global Citizenship»
Wuri
Map
 9°59′05″N 10°57′04″E / 9.984743°N 10.951202°E / 9.984743; 10.951202
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Gombe
Ƙananan hukumumin a NijeriyaAkko na (Nijeriya)
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 2010
Tsarin Siyasa
• Gwamna Umar Pate
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizo fukashere.edu.ng

Jami'ar Tarayya ta Kashere, Ataƙaice FUKashere, jami'a[1] ce ta jama'a da al'ada wacce take a jihar Gombe[2], yankin Arewa maso Gabashin Najeriya.[3]

Jami'a ce da aka kafa ta kwanan nan tana wani karamin gari wanda ake kira Kashere a wani yanki mai suna Pindiga, karamar hukumar Akko[4] a jihar Gombe Najeriya.

Gwamnatin Goodluck Jonathan ne ya kafa ta a shekara ta dubu biyu da goma (2010).[5] A matsayin daya daga cikin sababbin jami'o'in gwamnatin tarayya da aka kirkira a jihohi guda shida a Najeriya.

An kafa jami'ar ne domin kara samun ilimi da kuma tabbatar da daidaito a tsakanin dukka Jihohin Najeriya.[6]

Tsarin karatu.

[gyara sashe | gyara masomin]

Jami'ar tana gudanar da sashen illimi  wanda ake kira da (faculties) guda shida 6 da suka haɗa da;[7][8]

  1. Sashen illimi (Faculty of Education).
  2. Sashen kimiyya (Faculty of Science).
  3. Sashen baiwar dan Adam (Faculty of Arts and Humanities).
  4. Sashen illimin Noma (Faculty of Agriculture).
  5. Sashen gudanarwa (Faculty of Management Sciences).
  6. Sashen illimin zanantakewa (Faculty of Social Sciences).

Wadannan su ne kwasa-kwasan da ake bayarwa a Jami’ar Tarayya ta Kashere.[9]

  • Accountancy/Accounting.
  • Kimiyyar Noma da Ilimi.
  • Aiwatar da Geophysics.
  • Karatun Larabci.
  • Biochemistry.
  • Halittu.
  • Gudanar da Kasuwanci.
  • Chemistry.
  • Nazarin Addinin Kirista.
  • Kimiyyan na'urar kwamfuta.
  • Ilimin tattalin arziki.
  • Ilimin Tattalin Arziki da Ci Gaba.
  • Ilimi da Larabci.
  • Ilimi da Biology.
  • Ilimin Laifuka da Nazarin Tsaro.
  • Ilimi da Chemistry.
  • Ilimi da Kimiyyar Kwamfuta.
  • Kasuwancin kasuwanci.
  • Ilimi da Tattalin Arziki.
  • Ilimi da Ingilishi.
  • Jagorar Ilimi da Nasiha.
  • Ilimi da Geography.
  • Ilimi da Hausa.
  • Tarihi da Nazarin Diflomasiya.
  • Ilimi da Tarihi.
  • Ilimi da Hadakar Kimiyya.
  • Alakar kasa da kasa.
  • Ilimi da Lissafi.
  • Ilimi da Physics.
  • Harshen Turanci.
  • Ilimi da Kimiyyar Siyasa.
  • Gudanar da Ilimi da Tsare-tsare.
  • Geography.
  • Hausa.
  • Kimiyyar Siyasa.
  • Alakar kasa da kasa.
  • Laburare da Kimiyyar Bane
  • Sadarwar Jama'a.
  • Kididdiga.
  • Microbiology.
  • Kimiyyar Shuka.
  • Zoology.
  • Tattalin Arzikin Noma da Tsawaitawa.
  • Ilimin aikin gona.
  • Kimiyyar Dabbobi
  • Kimiyyar Kasa.
  • Gudanar da Jama'a.
  • Gudanar da Kasuwanci.
  • Karatun Musulunci.
  • Ilimin halin dan Adam.

Shuwagabannin Jami'a.

[gyara sashe | gyara masomin]

Shugaban jami’a na yanzu shi ne Farfesa Umaru A. Pate.[10] Ya gaji Farfesa Alhassan Muhammed Gani, wanda wa'adin mulkin sa na shekaru biyar ya kare a ranar 10, ga Fabrairu, 2021[11].

  • Farfesa Umaru A. Pate, 2021 - har yanzu.
  • Farfesa Muhammad Alhassan Gani, 2016 - 2020.
  • Farfesa Mohammed Kabiru Faruk, 2011 - 2015.

Bisa ga webometrics, matsayin Jami'ar Tarayya ta Kashere na kasa;[12]

Matsayi a Duniya Matsayi a Nahiya Matsayin a Ƙasa Tasiri Budewa Nagarta
6911 177 56 6841 4325 7190
  1. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://hausa.legit.ng/news/1598968-ana-tsaka-da-taron-zaman-lafiya-yan-bindiga-sun-kai-hari-sun-kashe-farfesa/&ved=2ahUKEwizhvmEwPiGAxVtQ0EAHaqvAZsQxfQBKAB6BAgZEAI&usg=AOvVaw2Zatzkmpw57zbpuflB5tSa
  2. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://aminiya.ng/an-kama-kansila-da-basarake-kan-satar-tiransfoma-a-gombe/&ved=2ahUKEwii2aLbv_iGAxVeYEEAHZT6CPIQxfQBKAB6BAgaEAE&usg=AOvVaw2GU_XRRinxp8rjh0DqSrhT
  3. http://nusrankings.ng/federal-university-of-kashere[permanent dead link]
  4. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://tribuneonlineng.com/gov-inuwa-mourns-death-of-akko-lg-apc-chairman-waziri-jabbo/&ved=2ahUKEwjtvtaewPiGAxVzSkEAHcZ3CcMQxfQBKAB6BAgJEAI&usg=AOvVaw3APUeacdvYMDDGArht9vAh
  5. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Federal_University_Kashere#:~:text=It%20was%20established%20in%202010,geo%2Dpolitical%20zones%20of%20Nigeria.
  6. https://www.campus.africa/university/federal-university-kashere-gombe-state/
  7. https://www.premiumtimesng.com/resources/208407-list-universities-nigeria.html
  8. https://www.4icu.org/reviews/13954.htm
  9. https://suresuccess.ng/com/courses-offered-by-fukashere/
  10. https://dailytrust.com/who-is-prof-pate-new-vc-of-federal-university-kashere
  11. https://www.sunnewsonline.com/federal-university-kashere-gets-new-vc/
  12. https://www.webometrics.info/en/detalles/fukashere.edu.ng

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Shafin intanet na Jami'ar http://fukashere.edu.ng/ Archived 2022-12-02 at the Wayback Machine