Akko (Nijeriya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Akko

Wuri
Map
 10°03′N 11°13′E / 10.05°N 11.22°E / 10.05; 11.22
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Gombe
Yawan mutane
Faɗi 337,853 (2006)
• Yawan mutane 128.61 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Afirka, Najeriya da Jihar Gombe
Yawan fili 2,627 km²
Altitude (en) Fassara 446 m
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Akko local government (en) Fassara
Gangar majalisa Akko legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 771
Kasancewa a yanki na lokaci

Akko karamar hukuma ce dake Jihar Gombe, a arewa maso gabashin Nijeriya.[1]

Kumo itace hedikwatar karamar hukumar Akko.[2] Sa annan Sakatariyar karamar Hukumar Akko yana cikin garin Kumo Akko LGA, Gombe State. Garuruwa ko anguwowin da ke Akko sune kamar su Gona, kumo, pindiga, Garin Garba, Jalingo, Jauro tukur, Kembu, kumo north, Garko, Kumo east, panda, kumo central, Lergo, Garin liman kumo, Marrarabun Tum da sauran su.

Karamar hukumar Akko tana cikin garin Kumo kuma wannan yanki ya ƙunshi Gona, Kumo, Pindiga, Garin Garba, Jalingo, Jauro Tukur, Kembu, Kumo North, Kumo East, Panda, Kumo Central, Lergo, Garin Liman Kumo, Mararraban-Tum. , Tashan Magarya, da dai kuma sauransu.

Karamar hukumar Akko tana karkashin jihar Gombe ne kuma gwamna mai ci Alhaji Muhammad Inuwa Yahaya ke mulki a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC).[3][4][5]

Harsuna[gyara sashe | gyara masomin]

Karamar hukumar Akko  nada yaruka daban-daban wanda sunkai yaruka 30 da ake magana dasu a cikin ta, amma yaren da suka fi yawan amfani dashi wajen magana shine Fulani da Hausa.[6]

Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

Akko nada jami'ar tarayya guda ɗaya wato Federal University Kashere wanda take a garin Kashere.[7] Gombe state University of Science and Technology[8]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Rome2rio: Discover how to get to Akko from anywhere". Rome2rio (in Turanci). Retrieved 2020-03-30.
  2. https://dailynigerian.com/gombe-rep-construct-schools/
  3. https://www.rome2rio.com/s/Akko-Nigeria
  4. https://tribuneonlineng.com/gombe-governor-dissolves-lgcs-directs-handover-to-senior-officers/
  5. https://dailytrust.com/ipac-kicks-against-plans-to-appoint-lg-caretaker-chairmen-in-gombe/
  6. https://www.ethnologue.com/country/NG
  7. https://oer.fukashere.edu.ng/login
  8. https://www.premiumtimesng.com/news/more-news/571033-buhari-mourns-ex-vc-of-three-nigerian-universities.html