Jump to content

Jaridar Complete Sports

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jaridar Complete Sports
Bayanai
Irisports newspaper (en) Fassara
ƘasaNajeriya
Harshen amfaniTuranci
Mulki
Hedkwatajahar Legas
Tarihi
ƘirƙiraDisamba 1995

Complete Sports jaridar wasanni ce ta kasa kullum kuma tana da hedkwata a Isolo, karamar hukumar jihar Legas. An fara buga ta ne a shekara 1995 a matsayin babbar jaridar Complete Communications Limited kuma ta kasance daya daga cikin jaridun da aka fi karantawa a Najeriya.[1] Jaridar ta fi mayar da hankali akan yan wasanni Najeriya musamman ’yan kwallon kafa na Najeriya.

Jaridar Complete Sport ta samu karbuwa a sassan Najeriya da wasu sassa na jamhuriyar Benin da Kamaru don haka ta zamo jaridar da ta zagaye yankuna yammacin Afirka.[2]

  1. ↑ "Profile Of Publisher- Complete Sports Magazine In Nigeria". Media Nigeria. 8 November 2012. Retrieved 6 August2015.
  2. ↑ "About Us". Retrieved 6 August 2015.

Hanyoyin hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]