Jaya Prakash Reddy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jaya Prakash Reddy
Rayuwa
Haihuwa Sirvel (en) Fassara da Guntur district (en) Fassara, 8 Mayu 1945
ƙasa Indiya
British Raj (en) Fassara
Dominion of India (en) Fassara
Mazauni Hyderabad
Harshen uwa Talgu
Mutuwa Guntur, 8 Satumba 2020
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon zuciya)
Karatu
Harsuna Talgu
Sana'a
Sana'a Jarumi
Kyaututtuka
IMDb nm0992003

Jaya Prakash Reddy an haifeshi a ranar (10 ga watan Oktoba shekarar ta alif 1945 -yamutu a ranar 8 ga watan Satumba shekarar 2020 ) ɗan wasan film na Telugu dake Indiya. An haife shi a Sirvel, Andhra Pradesh, Indiya . An san shi da rawar da ya taka a Samarasimha Reddy, Jayam Manade Raa da Chennakesava Reddy .

Reddy ya mutu a ranar 8 ga watan Satumba shekarar ta 2020 a gidansa da ke Guntur saboda kamawar zuciya, yana da shekara 74.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]