Jean Chrétien
Appearance





Jean Chrétien [lafazi : /jan keretiyin/] ɗan siyasan Kanada ne. An haife shi a shekara ta 1934 a Shawinigan, Kebek, Kanada. Jean Chrétien firaministan kasar Kanada ne daga Nuwamban 1993 (bayan Kim Campbell) zuwa Disamban 2003 (kafin Paul Martin).
