Jeff Bezos
Jeff Bezos
Farkon Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a Albuquerque na kasar Mexico a ranar 12 ga Janairu 1964. Lokacin da aka haife shi mahaifiyar tana yar shekara 17 tana makarantar gaba da primary, a lokacin kuma babanshi shekarar 19 .ya kasance dan kasuwar kasar Amurka, mai saka hanun jari, Shine ya kirkiri manhajar Amazon kuma shine Shugabanta. [1]
Kasuwanci
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan Bezos ya kammala makaranta a shekarar 1986, ya samu aiki a Intel, Bell LAbs,kuma Andersan Consulting da saursan kamfanoni, FArko yayui aiki a Fitel, wanda kamfani ne fasahar zamani, wanda aka dauke shi a matsayin mai kula tare da gina yanar gizo gizo, ya koma bangaren harkokin bankuna kuma ya zama mai kula da al'ammura a BAnking Trust daga 1988 zuwa 1990 daga nan ya shiga D.E Shaw & Co. [2] AmazonA shekarar 19993 Bezos ya kirkiri Shagon litattafai na yanar gizo shi da matarshi MAckenzie Scott, bayan ya bar aiki a D>E shaw sai ya kirkiri kamfaninsa Amazon.
Dukiya
[gyara sashe | gyara masomin]Bezos ya zama Miloniya a shekara ta 1997 bayan dukiyar shi ta kai $54 millio ta hanyar kamfaninsa Amazon[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Jeff Bezos pronounces his name". The Washington Post. 2009. Archived from the original on January 10, 2019. Retrieved August 17, 2013.; and Robinson (2010), p. 7
- ↑ Bayers, Chip. "The Inner Bezos". Wired. Archived from the original on March 20, 2018. Retrieved March 7, 2018.
- ↑ Clifford, Catherine (October 27, 2017). "How Amazon's Jeff Bezos went from the son of a teen mom to the richest person in the world". CNBC. Archived from the original on March 7, 2018. Retrieved March 6, 2018