[[Golden Raspberry Award for Worst Actress(en) ]] : [[Mother!(en) ]] [[Academy Award for Best Actress(en) ]] (25 ga Janairu, 2011) : [[Winter's Bone(en) ]] [[Academy Award for Best Actress(en) ]] (10 ga Janairu, 2013) : [[Silver Linings Playbook(en) ]] [[Academy Award for Best Supporting Actress(en) ]] (16 ga Janairu, 2014) : [[American Hustle(en) ]] [[Academy Award for Best Actress(en) ]] (14 ga Janairu, 2016) : [[Joy(en) ]]
Zaka iya taimakawa ka fassara wannan mukalar da kyau ta hanayar danna gyara dake sama, ko kuma ka duba Shafin koyo domin sanin hanyar da zaka bi wajen yin fassara mai kyau.!
.
Jennifer Shrader Lawrence (An haife ta a 15 ga Ogusta shekarar alif dari tara da casa'in miladiyya 1990) 'yar fim ce yar kasar Amurka. Lawrence an santa da fitowa a matsayin taurariya a cikin fina-finai na wasan kwaikwayo da kuma wasan masu zaman kansu, kuma fina-finanta sun samar da kudi kimanin dala biliyan 6 a fadin duniya. Itace jarumar da ta fi kowa samun albashi a duniya a shekarar 2015 da 2016, ta fito a cikin jerin mutane 100 da suka fi tasiri a duniya a Jaridar Time a shekarar 2013 kuma Forbes Celebrity sun wallafa ta a cikin jerin mutane 100 shahararru daga 2013 zuwa 2016.[1]