Jennifer Madu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jennifer Madu
Rayuwa
Haihuwa Garland (en) Fassara, 23 Satumba 1994 (29 shekaru)
ƙasa Najeriya
Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta Texas A&M University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 65 kg
Tsayi 168 cm

Jennifer Madu (an haife ta 23 Satumba shekarar ta 1994 a garland, Texas) tana da shaidar zama a yar ƙasar Amurka haifaffiyar Nijeriya ce kuma ƴar tseren ƙasa.

Ta wakilci Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta Rio 2016. Ta zo ta 5 a cikin Heat 5 na 100m tare da lokaci na 11.61. Har ila yau, ta yi tsere a karo na uku don wakiltar 'yan wasan na Najeriya 4 × 100 m.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "IAAF: Jennifer Madu | Profile". iaaf.org. Retrieved 2016-08-13.
  2. "MADU Jennifer - Olympic Athletics, Nigeria". www.rio2016.com. Archived from the original on 2016-09-22. Retrieved 2016-09-11.