Jerin Firaministocin Chadi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin Firaministocin Chadi
Wikimedia information list (en) Fassara
Bayanai
Farawa 29 ga Augusta, 1978
Suna a harshen gida Premiers ministres du Tchad
Appointed by (en) Fassara Idriss Déby
Ƙasa Cadi
Dissolved, abolished or demolished date (en) Fassara 4 Mayu 2018

Wannan jerin sunayen Firayim Ministocin Chadi ne tun daga lokacin da aka kafa mukamin Firayim Ministan Chadi a shekarar 1978 har zuwa yau.

Jimillar mutane goma sha bakwai sun yi aiki a matsayin Firayim Minista na Chadi (ba a ƙidaya Firayim Minista ɗaya). Bugu da ƙari kuma, mutane biyu, Delwa Kassiré Koumakoye da Albert Pahimi Padacké, sun yi aiki a lokuta biyu ba na jere ba.

Firayim Ministan Chadi na yanzu shine Saleh Kebzabo, tun daga 12 ga watan Oktoba shekarar 2022.[1][2]

Mabuɗi[gyara sashe | gyara masomin]

Matsayi

Jerin Firaministocin Chadi

Samfuri:TCD Premierminister der Republik Tschad
# Suna Shiga Ofis Barin Ofis Jam'iyya
Amt vakant vom 11. August 1960 bis 29. August 1978
1 Hissène Habré 29. Ogusta 1978 23. Maris 1979 FROLINAT
Amt vakant vom 23. März 1979 bis 19. Mayu 1982
2 Djidingar Dono Ngardoum 19. Mayu 1982 19. Yuni 1982 RUDT
Amt vakant vom 19. Juni 1982 bis 4. Maris 1991
3 Jean Alingué Bawoyeu 4. Maris 1991 20. Mayu 1992 UDR
4 Joseph Yodoyman 20. Mayu 1992 7. Afrilu 1993 ADR
5 Fidèle Moungar 7. Afrilu 1993 6. Nuwamba 1993 ACTUS
6 Delwa Kassiré Koumakoye 6. Nuwamba 1993 8. Afrilu 1995 VIVA-RNDP
7 Koibla Djimasta 8. Afrilu 1995 17. Mayu 1997 UDR
8 Nassour Guelendouksia Ouaido 17. Mayu 1997 13. Disamba 1999 MPS
9 Nagoum Yamassoum 13. Disamba 1999 12. Yuni 2002 MPS
10 Haroun Kabadi 12. Yuni 2002 24. Yuni 2003 MPS
11 Moussa Faki 24. Yuni 2003 3. Fabrairu 2005 MPS
12 Pascal Yoadimnadji 3. Fabrairu 2005 23. Fabrairu 2007 MPS
Adoum Younousmi (kommissarisch) 23. Fabrairu 2007 26. Fabrairu 2007 MPS
(6) Delwa Kassiré Koumakoye 26. Fabrairu 2007 15. Afrilu 2008 VIVA-RNDP
13 Youssouf Saleh Abbas 15. Afrilu 2008 5. Maris 2010 MPS
14 Emmanuel Nadingar 5. Maris 2010 21. Janairu 2013 MPS
15 Djimrangar Dadnadji 21. Janairu 2013 21. Nuwamba 2013 MPS
16 Kalzeubé Pahimi Deubet 21. Nuwamba 2013 15. Fabrairu 2016 Ba jam'iya
17 Albert Pahimi Padacké 15. Fabrairu 2016 10. Maris 2018 RNDP-Le Réveil
Amt vakant vom 10. Maris 2018 bis 26. Afrilun 2021
(17) Albert Pahimi Padacké 26. Afrilun 2021 12. Oktoba 2022 RNDP-Le Réveil
18 Saleh Kebzabo 12. Oktoba 2022 yanzu UDR

Weblinks[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Albert Pahimi Padacké zum Interims-Ministerpräsidenten ernannt[permanent dead link]. Deutschlandfunk, 27. April 2021
  2. Chad’s new military rulers name prime minister, opposition cries foul. Reuters, 27. April 2021