Jerin Sunayen Gwamnonin Jihar Yobe
Appearance
Jerin Sunayen Gwamnonin Jihar Yobe | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia |
Jerin masu gudanar da mulki da gwamnonin jihar Yobe, an kafa jihar a ranar 27 ga watan Agustan 1991[1]lokacin da aka cire ta daga jihar Borno.[2]
Suna | Matsayi | Farkon mulki | Karshen mulki | Jam'iyya |
---|---|---|---|---|
Sani Daura Ahmed | mai gudanarwa | 28 August 1991 | 2 January 1992 | soja |
Bukar Ibrahim | Gwamna | 2 January 1992 | 17 November 1993 | SDP |
Dabo Aliyu | mai gudanarwa | 9 December 1993 | 22 August 1996 | Soja |
John Ben Kalio | mai gudanarwa | 22 August 1996 | 14 August 1998 | soja |
Musa Mohammed | mai gudanarwa | 14 August 1998 | 29 May 1999 | soja |
Bukar Ibrahim | Gwamna | 29 May 1999 | 29 May 2007 | APP; ANPP |
Mamman Bello Ali | Gwamna | 29 May 2007 | 27 January 2009 | ANPP |
Ibrahim Gaidam | Gwamna | 27 January 2009 | 29 May 2019 | ANPP later APC |
Mai Mala Buni | Gwamna | 29 May 2019 | Incumbent | APC |