Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Albasu
Appearance
Karamar Hukumar Albasu ta jahar kano ta naɗa mazaɓu goma da take Shugabanta[1]
- Albasu central
- Bataiya
- Chamarana
- Daho
- Fanda
Faragai
kano state Nigeria - Gagarame
- Hungu[2]
- Saya-saya
- Tsangaya.
