Jump to content

Joana Foster

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joana Foster
Rayuwa
Haihuwa Kogin Zinariya (Mulkin mallaka na Birtaniyya), 15 ga Faburairu, 1946
ƙasa Ghana
Mazauni Birtaniya
Mutuwa 5 Nuwamba, 2016
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Lauya da Mai kare ƴancin ɗan'adam
Mamba Asusun Ci gaban Mata na Afirka

Joana Foster (15 Fabrairu 1946 - 5 Nuwamba 2016) 'yar gwagwarmaya ce kuma lauya 'yar Ghana-Birtaniya. [1]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Joana a Ghana kuma ta halarci makarantar Achimota. [2]

Joana ta yi karatu a Ghana da Ingila. Ta karanta shari'a a Jami'ar Leeds sannan ta ci gaba da zama lauya, sannan ta yi karatu a kwalejoji daban-daban. [3]

Joana lauya ce ta sana'a.

Kyaututtuka da karramawa

[gyara sashe | gyara masomin]

Joana co ta kafa Asusun Raya Mata na Afirka tare da Bisi Adeleye-Fayemi da Hilda M. Tadria a shekara ta 2000. [4]

  1. "LOUD WHISPERS: Joana Silochina Foster (1946-2016)". Above Whispers. Above Whispers. Retrieved 4 March 2017.
  2. Sekyiamah, Nana Darkoa. "Joana Foster: 'She made African women realise they can do anything'". The Guardian. The Guardian. Retrieved 6 May 2017.
  3. "Mrs. Joana Foster". Gender Center Ghana. Gender Center Ghana. Archived from the original on 5 March 2017. Retrieved 4 March 2017.
  4. "Joana Foster: 'She made African women realise they can do anything'". The Guardian. Guardian. Retrieved 4 March 2017.