Jones Arogbofa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Jones Arogbofa
Rayuwa
Haihuwa Ondo, 10 Nuwamba, 1952 (68 shekaru)
Sana'a

Jones Arogbofa (haihuwa 10 ga watan Nuwamban shekarar 1956) ya kasance tsohon Soja ne mai ritiya, Kuma ya kasan ce tsohuwan mai bama shugaban kasa tsaro na Najeriya a zamanin mulkin tsohon shugaban kasan Najeriya Goodluck Jonathan.[1][2]

Farkon rayuwa[gyara sashe | Gyara masomin]

An haife shine a Oka Akoko dake jihar Ondo. Yayi makaranta jami'a ne a Jami'ar Obafemi Awolowo.[3]

Aiki[gyara sashe | Gyara masomin]

Jones Arogbofa ya kasance tsohon Birgediya General ne a gidan soja, kuma yana karkashin sashin sojoji na Nigerian Army, an bashi matsayin Lutanan na biyu ne a shekarar 1973. Ya kasance mai bama shugaban kasa tsaro na Goodluck ebele Jonathan bayan rasuwan marigayi Umaru Musa Yar'Adua, bayan tunkudar da gwamnatin Goodluck Jonathan, Abba Kyari ya kasance wanda ya gaje shi.[3]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. https://www.premiumtimesng.com/opinion/157017-arogbofa-became-jonathans-chief-staff-eric-teniola.html
  2. https://aljazirahnews.com/strange-gift-n585m-house-landed-jonathans-chief-staff-trouble/
  3. 3.0 3.1 https://www.drraphaeljames.com/2018/11/gen-jones-arogbofa-rtd-cfr-marches-on.html?m=1