Jordi Alba
Jordi Alba (an haife shi a shekara ta 1989 a garin Hospitalet de Llobregat, a ƙasar Ispaniya) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ispaniya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Ispaniya daga shekara ta 2011.
HOTO
-
Jordi Alba
-
Jordi Alba toronji
-
-
xabi alonso da Jordi Alba
-
-
mathiew da Jordi Alba
-
-
Jordi Alba a shekarar 2013