Joseph-Antoine Bell

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joseph-Antoine Bell
Rayuwa
Haihuwa Douala, 8 Oktoba 1954 (69 shekaru)
ƙasa Kameru
Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Union Douala (en) Fassara1975-1980
  Ƙungiyar kwallon kafar Kamaru1976-1994500
Afrika Sports d'Abidjan1980-1981
Al Mokawloon Al Arab SC (en) Fassara1981-1983
Afrika Sports d'Abidjan1981-1983
Al Mokawloon Al Arab SC (en) Fassara1983-1985
  Olympique de Marseille (en) Fassara1985-19881090
Sporting Toulon Var (en) Fassara1988-1989310
  FC Girondins de Bordeaux (en) Fassara1989-1991750
  AS Saint-Étienne (en) Fassara1991-1994990
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Nauyi 75 kg
Tsayi 178 cm

Joseph-Antoine Bell (an haife shi a shekara ta 1954) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Kameru. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Kameru daga shekara ta 1976 zuwa shekara ta 1994.