Justin Randall Timberlake (An haife shi 31 ga watan Junairu, 1981). Mawaki ne kuma mai rubuta waƙa, masani a harkar fim kuma forodusin na kasar Amurka, har-wayau ɗan wasan kwaikwayo. Ya shahara ta bangaren harkokin nishadi, a inda ya samu inkiya ta prince of pop ya kasance dan sananne da aka fi girmamawa a lokacin sa.
[1]
↑ Roper, Will (September 19, 2017). "University of Nebraska High School provides online education to students across the world". The Daily Nebraskan. Retrieved July 26, 2024.
"JUSTIN TIMBERLAKE". Grammy Awards. November 23, 2020. Archived from the original on April 27, 2021. Retrieved June 3, 2021.
Min, Janice (November 17, 2016). "Songwriter Roundtable: Justin Timberlake, Sting, Alicia Keys and More Hitmakers on Gender Bias, Trump's 'Hitler-Level' Rhetoric and Fears of a 'Divided States of America'". Billboard. Archived from the original on March 30, 2017.