Kadaria Ahmed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kadaria Ahmed
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Goldsmiths, University of London (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan jarida, theatre entrepreneur (en) Fassara da mai gabatarwa a talabijin

Kadria Ahmed Ma'aikaciyar jarida ce, tayi karatun ta a Jami'ar Bayero dake Kano, sannan digiri na biyu a jamiar Goldsmiths dake Landon, tayi aiki tare da BBC inda take gabatar da shirin 'Focus on Africa' da 'network Africa' shahararren shirinta shine 'The Straight talk' inda aka ƙiyasta cewan mutane sama da miliyan huɗu ne ke kallon shirin. a yanzu tana gabatar da shirin 'The Core' a channels TV. Ta kirkiri kampanin Daria Media Ltd. Mahaifiyar Kadaria itace shahararriyar marubuciyar nan, wanda itace mace ta farko data fara wallafa littafi acikin Mayan Arewacin Najeriya, wato Hafsat Abdulwahid Ahmad.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]