Kanawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kanawa
kwayen kano

Kanawa (jam'i), Bakano (namiji), Bakanuwa (mace), ma'ana mutanen da suke da asali da jihar Kano. Idan aka ce Bakano to kai tsaye ana nufin Dan Kano. Kanawa sun yi fice sosai a tsakanin Hausawa harma a Najeriya da Nijar bakidaya sakamakon kasantuwar su yan kasuwa da malaman addinin Musulunci da nisa a fannin siyasa. Akwai kanawa a kusan ko ina a fadin Duniya .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]