Kareena Kapoor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kareena Kapoor
Rayuwa
Haihuwa Mumbai, 21 Satumba 1980 (43 shekaru)
ƙasa Indiya
Ƴan uwa
Mahaifi Randhir Kapoor
Mahaifiya Babita
Abokiyar zama Saif Ali Khan  (16 Oktoba 2012 -
Yara
Ahali Karisma Kapoor (en) Fassara
Ƴan uwa
Karatu
Makaranta Mithibai College (en) Fassara
Government Law College, Mumbai (en) Fassara
Welham Girls' School (en) Fassara
Jamnabai Narsee School (en) Fassara
Harvard Summer School (en) Fassara
Harsuna Harshen Hindu
Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo
Tsayi 1.65 m
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Imani
Addini Hinduism (en) Fassara
IMDb nm0004626
Kareena Kapoor yar wasan Film din indiya

Kareena Kapoor, (an haifeta ne a ranar 21 ga satumba na 1980)shahararriyar jaruma ce 'yar kasar indiya. Kuma diyar jarumi randhir kapoor da babita,kuma kanwar jaruma karisma kapoor.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]