Kasala (fim)
Kasala (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2018 |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Emamode Edosio |
'yan wasa | |
External links | |
Kasala fim ɗin wasan barkwanci ne na shekarar 2018[1] na Najeriya wanda Ema Edosio ya bada umarni.[2] Fim ɗin ya haɗa yan wasa da suka haɗa da; Gabriel Afolayan, Judith Audu, Emeka Nwagbaraocha, Jide Kosoko da kuma Sambasa Nzeribe. An saki fim ɗin a ranar 12 ga Oktoba 2018 amma an karɓe shi zuwa sinima kawai a watan Disamba 2018 kuma an fara nunawa a dandalin Netflix a ranar 31 ga Janairu, 2020.[3][4][5]
Takaitaccen labarin fim din
[gyara sashe | gyara masomin]Taken fim din ya shafi wani yaro Tunji (Emeka Nwagbaraocha) matashi mai saurin magana, wanda shi da abokansa Chikodi, Effiong da Abraham suka samu motar kawunsa suka yi tafiya a bisa titi a kan Joyride. Sai dai al’amura sun yi muni inda suka yi karo da motar kuma suna da sa’o’i 5 kacal don tara dukiyoyin da ake bukata wajen gyara motar kafin Kawun Tunji ya dawo daga aiki.[6]
Yan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Emeka Nwagbaraocha a matsayin Tunji
- Tomiwa Tegbe a matsayin Effiong
- Chimezie Imo a matsayin Abraham
- Kassim Abiodun a matsayin Tunji's Uncle
- Jide Kosoko a matsayin Uncle's Boss
- Gabriel Afolayan a matsayin Laundryman
- Mike Afolarin as Chikodi
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Abdulkareem, Fareeda. "The Nigerian way". Africa is a Country. Retrieved 6 October 2020.
- ↑ "Comedy movie,'Kasala' now on Netflix". P.M. News (in Turanci). 2020-02-09. Retrieved 2020-10-05.
- ↑ "'Kasala!' Ema Edosio's film now on Netflix". This Is Lagos (in Turanci). 2020-02-09. Retrieved 2020-10-05.
- ↑ "Comedy movie,'Kasala' now on Netflix". P.M. News (in Turanci). 2020-02-09. Retrieved 2020-10-05.
- ↑ "A Nollywood political drama series is coming to Netflix soon". Pulse Nigeria (in Turanci). 2020-01-17. Retrieved 2020-10-05.
- ↑ "'Kasala', Ema Deelen's movie, 'shows authenticity of Lagos'". TheCable (in Turanci). 2018-10-01. Retrieved 2020-10-05.