Katherine Arden

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Katherine Arden
Rayuwa
Haihuwa Austin, 22 Oktoba 1987 (36 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta Middlebury College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci
Muhimman ayyuka Winternight trilogy (en) Fassara
katherinearden.com
Bangon littafin BEAR kenan da Katherine Arden, ta Wallafa

Katherine Arden Burdine wacce aka fi sani da katherine Arden[1] (an haife ta ranar 22 ga watan Oktoba, 1987). ta kasance marubuciyar littafai ce yar Amurka. anfi saninta da littafan Winternight trilogy of fantasy,[2] masu taken labarun Rasha na da kuma sun samu gabatarwa a zaben lambar yabo na Hugo and Locus, har wa yau itace marubuciyan jerin littafin Small Spaces na ban tsoro na yara yan Makaranta. Aikin littafinta na karshen jerin littafanta, Small Spaces, ya lashe Lambar Yabo na Vermont Golden Dome Book Awards a shekaran 2020.

Farkon rayuwa da Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Arden a Austin, Texas, kuma a yanzu tana zama a birnin Vermont. Ta zauna na shekara ɗaya a birnin Moscow bayan kammala babbar makaranta kafin ta dawo Vermont.[3] Ta halarci Middlebury college, tayi digiri a harshen Rasha da Faransanci a shekaran 2011.

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Bayan Kammala karatu, batada tabbacin aikin abinda da take so, Arden ta fara a wani gidan gona a Hawaii. saboda rashin jin daɗin aikin, ta soma rubuce-rubuce a sauran lokutanta, sauran rubutunta ya zama ta hanyar a tsagaita a kuma fara". [4]Rubuce-rubucen Arden ya samo nasaba daga J.R.R Tolkien, Mary Renault, Naomi Novik, Patrick O'brian, Dorothy Dunnett, Diana Gabaldon, and Robin Mckinley.[4][5]

Bibiliyo[gyara sashe | gyara masomin]

Winternight trilogy[gyara sashe | gyara masomin]

Small Spaces series[gyara sashe | gyara masomin]

  • Small Spaces (2018)[6]
  • Dead Voices (2019)[7]
  • Dark Waters (2021)[8]
  • Empty Smiles (2022)[9]

Lambar Yabo da gabatarwa[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]